Jump to content

Wq/ha/Michel Abbras

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Michel Abbras

Michel Abrass (14 Disamba 1948 -) ɗan Siriya ne na Cocin Katolika na Melkite wanda ya yi aiki a matsayin bishop na Archeparchy na Taya.

Zantuka

[edit | edit source]

Kiristoci suna buƙatar takamaiman “laifi mai kyau”. Ina suka je su same shi? A halin yanzu, “garkenmu na kwance” yana musun kansa; al'amarinsu ne na bada halaccin wanda kawai ke da ikon ba dashi su ne Limamai matukar dai an same shi ta hanyar dokokinsu. Muna tsammanin ya kamata a bawa Kiristocin da suke da sha’awar bin ƙa’idodin doka, ba tare da cin amanar Dogmas ko koyarwar Ikklisiya ba, tare da la’akari da cewa ba'a cikin ƙasar Kirista kaɗai ba...